IQNA - Kur'ani mafi dadewa a kasar Sin , wanda aka nuna a wani masallaci a lardin Qinghai, yana jan hankalin mutane kusan 6,000 a kowace rana.
Lambar Labari: 3491822 Ranar Watsawa : 2024/09/06
Tehran (IQNA) Tawagogin jami'an diflomasiyya daga kasashe 14 da suka hada da Iran, Indonesia, Pakistan, Brazil, Senegal da Ecuador, sun ziyarci yankin musulmi na jihar Xinjiang na kasar Sin .
Lambar Labari: 3489065 Ranar Watsawa : 2023/04/30
Tehran (IQNA) Sarkin Musulmin jihar Selangor na kasar Malaysia ya kaddamar da wani sabon tarjamar kur'ani zuwa harshen Sinanci mai fasali na musamman idan aka kwatanta da tafsirin da aka yi a baya.
Lambar Labari: 3487221 Ranar Watsawa : 2022/04/27